Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Dawakin Kudu
Appearance
Karamar Hukumar Dawakin Kudu Ta jahar kano tana da Mazaɓu goma sha Biyar (15) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Dabar kwari,
- Danbagiwa,
- Dawaki,
- Dawakiji,
- Dosan,
- Gano,
- Gurjiya,
- Jido,
- Tamburawa,[2]
- Tsakuwa,
- Unguwar duniya,
- Yanbarau,
- Yankatsari,
- Yargaya,
- Zogarawa,