Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Rimin Gado
Appearance
Karamar hukumar Rimin Gado ta jahar kano tana da Mazaɓu guda goma sha biyu (12) da take Shugabanta.[1]
- Butu-butu,
- Dawaki gulu,
- Doka dawa,
- Dugurawa,
- Gulu,
- Jili,
- Karofin yashi,
- Rimin gado,
- Sakaratsa,[2]
- Tamawa,
- Yalwan danziyal,
- Zango dan abdu.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-03-20. Retrieved 2022-03-20.
- ↑ https://integrity.ng/index.php/wards/browse/47[permanent dead link]