Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Wudil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar hukumar Wudil ta jahar kano Tanada mazabu guda goma (10)datake jagoranta, ga jerin sunayensu kamar haka.[1]

  1. Achika,
  2. Dagumawa
  3. Dankaza
  4. Darki,
  5. Indabo,
  6. Kausani,[2]
  7. Lajawa,
  8. Sabon gari,
  9. Utai,
  10. Wudil.