Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ƙanƙara
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Ƙanƙara)
Karamar Hukumar Ƙanƙara ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Burdugau
- Dan murabu
- Dan'maidaki
- Garagi
- Gatakawa s/gari/mabai
- Hurya
- Kankara a&b
- Kukasheka
- Pauwa a&b
- Wawar kaza
- Zango/zabaro