Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ingawa
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Ingawa)
Karamar Hukumar Ingawa ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Agayawa
- Bareruwa/ruruma
- Bidore/yaya
- Dara
- Daunaka/b.kwari
- Dugul
- Ingawa
- Jobe/kandawa
- Kurfeji/yankaura
- Manomawa/kafi
- Yandoma