Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Katsina
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Katsina)
Karamar Hukumar Katsina ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha biyu (12) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Kangiwa
- Shinkafi 'a
- Shinkafi 'b'
- Wakili kudu iii
- Wakilin arewa (a)
- Wakilin arewa (b)
- Wakilin gabas i
- Wakilin gabas ii
- Wakilin kudu i
- Wakilin kudu ii
- Wakilin yamma i
- Wakilin yamma ii