Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Kusada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar Hukumar Kusada ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.

Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]

  1. Bauranya 'a'
  2. Bauranya 'b'
  3. Boko
  4. Dudunni
  5. Kaikai
  6. Kofa
  7. Kusada
  8. Mawashi
  9. Yashe 'a
  10. Yashe 'b
  1. https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Kusada