Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Malumfashi
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Malumfashi)
Karamar Hukumar Malumfashi ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha biyu (12) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Borin dawa
- Dansarai
- Dayi
- Gorar dansaka
- Karfi
- Makaurachi
- Malum fashi 'a'
- Malum fashi 'b'
- Na-alma
- Rawan sanyi
- Yaba
- Yarmama