Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Mani
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Mani)
Karamar Hukumar Mani ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Bagiwa
- Bujawa/gewayau
- Duwan/makau
- Hamcheta
- Jani
- Kwatta
- Machika
- Magami
- Mani
- Muduru
- Tsagem/takusheyi