Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Safana
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Safana)

Karamar Hukumar Safana ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Babban duhu 'a'
- Babban duhu 'b'
- Baure 'a'
- Baure 'b'
- Runka 'a'
- Runka 'b'
- Safana
- Tsaskiya
- Zakka 'a'
- Zakka 'b'