Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Sandamu
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Sandamu)
Karamar Hukumar Sandamu ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Daneji 'a'
- Daneji 'b'
- Fago 'a'
- Fago 'b'
- Kagare
- Karkarku
- Katsayal
- Kwasarawa
- Rade 'a'
- Rade 'b'
- Sandamu