Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Dawakin Kudu
Appearance
(an turo daga Jerin Sunayen mazabun Karamar Hukumar Dawakin Kudu)
Karamar Hukumar Dawakin Kudu Ta jahar kano tana da Mazaɓu goma sha Biyar (15) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Dabar kwari,
- Danbagiwa,
- Dawaki,
- Dawakiji,
- Dosan,
- Gano,
- Gurjiya,
- Jido,
- Tamburawa,[2]
- Tsakuwa,
- Unguwar duniya,
- Yanbarau,
- Yankatsari,
- Yargaya,
- Zogarawa,