Jerin sarakunan Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Sarakunan Hausa[gyara sashe | Gyara masomin]

Sarakunan Masarautar Kano[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Bagauda dan Bawo, Jikan Bayajidda (Yayi mulki 999-1063)
 • Warisi dan Bagauda (Yayi mulki 1063-1095)
 • Gijimasu dan Warisi (Yayi mulki 1095-1134)
 • Nawata (Yayi mulki 1134-1136)
 • Yusa (Yayi mulki 1136-1194)
 • Naguji (Yayi mulki 1194-1247)
 • Guguwa (Yayi mulki 1247-1290)
 • Shekarau (Yayi mulki 1290-1307)
 • Tsamiya (Yayi mulki 1307-1343)
 • Usmanu Zamnagawa (Yayi mulki 1343-1349)
 • Yaji I dan Tsamiya (Yayi mulki 1349-1385)

Sarakunan Kano, Masarautar Kano[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Yaji I (Yayi mulki 1349-1385)
 • Bugaya (Yayi mulki 1385-1390)
 • Kanejeji (Yayi mulki 1390-1410)
 • Umaru (Yayi mulki 1410-1421)
 • Daud (Yayi mulki 1421-1438)
 • Abdullah Burja (Yayi mulki 1438-1452)
 • Dakauta (Yayi mulki 1452)
 • Atuma (Yayi mulki 1452)
 • Yaquled (1452-1463)
 • Muhammadu Rumfa (Yayi mulki 1463-1499)
 • Abdullahi dan Rumfa (Yayi mulki 1499-1509)

Daular Kano[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Muhammad Kisoki (Yayi mulki 1509-1565)
 • Yakubu (Yayi mulki 1565)
 • Abu-Bakr Kado (Yayi mulki 1565-1573)
 • Muhammad Shashere (Yayi mulki 1573-1582)
 • Muhammad Zaki (Yayi mulki 1582-1618)
 • Muhammad Nazaki (Yayi mulki 1618-1623)

Masarautar Kano[gyara sashe | Gyara masomin]

Gidan Kutumbi[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Kutumbi (Yayi mulki 1623-1648)
 • al-Hajj (Yayi mulki 1648-1649)
 • Shekarau (emir) (Yayi mulki 1649-1651)
 • Muhammad Kukuna (Yayi mulki 1651-1652)
 • Soyaki (Yayi mulki 1652 he Yayi mulki Kano in those days)
 • Muhammad Kukuna (restored) (Yayi mulki 1652-1660)
 • Bawa (Yayi mulki 1660-1670)
 • Dadi (Yayi mulki 1670-1703)
 • Muhammad Sharif (Yayi mulki 1703-1731)
 • Kumbari (Yayi mulki 1731-1743)
 • al-Hajj Kabe (Yayi mulki 1743-1753)
 • Yaji II (Yayi mulki 1753-1768)
 • Baba Zaki (Yayi mulki 1768-1776)
 • Daud Abasama II (Yayi mulki 1776-1781)
 • Muhammad al-Walid (Yayi mulki 1781-1805)

Sarakunan Fulani[gyara sashe | Gyara masomin]

Sarakunan Kano[gyara sashe | Gyara masomin]

Halifancin Sakkwato, Masarautar Kano[gyara sashe | Gyara masomin]

GIDAN JOBAWA

 • sulaiman
Dabar Sullubawa[gyara sashe | Gyara masomin]
 • Ibrahim Dabo dan Mahmudu (Yayi mulki 1819-1846)
 • Usman I Maje Ringim dan Dabo (Yayi mulki 1846-1855)
 • Abdullahi Maje Karofi dan Dabo (Yayi mulki 1855-1883)
 • Muhammadu Bello dan Dabo (Yayi mulki 1883-1893)
 • Muhammadu Tukur dan Bello (Yayi mulki 1893-1894)
 • Aliyu Babba dan Maje Karofi (Yayi mulki 1894-1903)

Sarakunan Kano, Kano, Arewacin Najeriya[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Muhammad Abbass Dan Maje Karofi (Yayi mulki 1903-1919)
Sarakunan Kano, Najeriya[gyara sashe | Gyara masomin]
 • Usman II dan Maje Karofi (Yayi mulki 1919-1926)
 • Abdullahi Bayero (Yayi mulki 1926-1953)

Sarakunan Kano, Lardin Kano - Gwamnatin Arewacin Najeriya[gyara sashe | Gyara masomin]

 • Abdullahi Bayero Dan Abbas (Yayi mulki 1926-1953)
 • Muhammadu Sanusi I Dan Bayero (Yayi mulki 1954-1963)
 • Muhammad Inuwa Dan Abbas (Yayi mulki 1963 - watanni uku)
 • Ado Bayero Dan Abdu Bayero (Yayi mulki 1963-2014)
 • Muhammadu Sanusi II (2014-)

Itacen Sarakunan Kano[gyara sashe | Gyara masomin]

Ku gani[gyara sashe | Gyara masomin]