Jerin shugabannin ƙasar Togo
Appearance
Jerin shugabannin ƙasar Togo | |
---|---|
Wikimedia information list (en) |
Shugabannin ƙasar Togo, su ne:
- Sylvanus Olympio (1960 - 1963)
- Emmanuel Bodjollé (1963)
- Nicolas Grunitzky (1963 - 1967)
- Kléber Dadjo (1967)
- Gnassingbé Eyadema (1967 - 2005)
- Faure Gnassingbé (2005)
- Abbas Bonfoh (2005)
- Faure Gnassingbé (2005 - ?)