Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Batsari
Appearance
(an turo daga Jerin sunayen Mazaɓu na Karamar Hukumar Batsari)
Karamar Hukumar Batsari ta jahar Katsina tana da Mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen mazaɓun kamar haka;[1]
- Abadau/kagara
- Batsari
- Dan.alh/yangaiya
- Darini/magaji/abu
- Kandawa
- Karare
- Madogara
- Manawa
- Ruma
- Wagini
- Yauyau/mallamawa