Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Fagge
Appearance
(an turo daga Jerin sunayen Mazabu na karamar Hukumar Fagge)
Karamar Hukumar Fagge ta jahar kano tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka.[1]
- Fagge a,
- Fagge b,
- Fagge c,
- Fagge d,
- Fagge e,
- Kwachiri,[2]
- Rijiyar lemo
- Sabongari east,
- Sabongari west,
- Yammata.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.inecnigeria.org/wp-content/uploads/2019/02/PU_Directory_Revised_January_2015_Kano.pdf
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-06-23. Retrieved 2022-03-19.