Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Gezawa
Appearance
(an turo daga Jerin sunayen Mazabu na karamar Hukumar Gezawa)
Karamar Hukumar Gezawa dake jahar Kano tana da Mazaɓu goma sha ɗaya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Babawa
- Gawo
- Gezawa
- Jogana
- Ketawa
- Mesar-tudu
- Sararin-gezawa
- Tsamiya-babba
- Tumbau
- Wangara
- Zango.