Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Ɓagwai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar Hukumar Bagwai Ta jahar kano tanada mazabu goma (10) data ke Shugabanta Gasu kamar Haka.[1]

  1. Ɓagwai,
  2. Dangada,
  3. Gadanya,
  4. Gogori,
  5. Kiyawa,[2]
  6. Kwajali,
  7. Rimin dako,
  8. Romo,
  9. Sare-sare,
  10. Wuro baga.