Jump to content

Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Rogo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Karamar hukumar Rogo, a jahar kano tanada mazabu goma (10) a ƙarkashinta ga jerin sunayensu kamar Haka.[1]

  1. Beli,
  2. Falgore,
  3. Fulatan,
  4. Gwangwan,
  5. Jajaye,
  6. Rogo,
  7. ruma,[2]
  8. Rogo sabon gari,
  9. Ruwan bago,
  10. Zarewa,
  11. Zoza,