Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Nasarawa
Appearance
(an turo daga Jerin sunayen mazabu na karamar hukumar Nasarawa)
Karamar hukumar Nasarawa Ta jahar Kano tana da Mazaɓu guda goma sha Daya (11) dake ƙarƙashin ta.[1]
Ga Sunayen su kamar haka;
- Dakata
- Gama to
- Gawuna
- Giginyu
- Gwagwarwa[2]
- Hotoro north
- Hotoro south
- Kauran goje
- Kawaji
- Tudun murtala
- Tudun wada.