Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Kunchi
Appearance
(an turo daga Jerin sunayen mazabun karamar hukumar kunchi)
Karamar hukumar kunchi ta jahar kano tanada mazabu guda goma (10) a karkashinta.
Ga jerin sunayensu kamar haka;[1]
- Bumai
- Garin sheme
- Gwarmai
- Kasuwar kuka
- Kunchi
- Matan fada,m
- Ridawa
- Shamakawa
- Shuwaki
- Yandadi.