Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Makoda
Appearance
(an turo daga Jerin sunayen mazabun karamar hukumar makoda)
Karamar hukumar Makoda dake a jahar Kano tana da Mazaɓu guda goma sha daya (11) a karkashinta.
Ga jerin sunayen su kamar haka;[1]
- Babbar riga
- Durma
- Jibga
- Kadandani
- Koguna
- Koren tatso
- Maitsidau
- Makoda
- Satame
- Tangaji
- Wailare.