Jerin Sunayen Mazaɓu na Ƙaramar Hukumar Kibiya
Appearance
(an turo daga Jerin sunayensu mazabun karamar Hukumar kibiya)
Karamar Hukumar kibiya ta jahar kano tana da Mazaɓu guda goma (10) a karkashinta.
Ga jerinsu sunayen su kamar haka;[1]
- Durba
- Fammar
- Fassi
- Kadigawa
- Kahu
- Kibiya i
- Kibiya ii
- Nariya
- Tarai
- Unguwar gai.