Jump to content

Jerin tsaunuka masu fitattun wuta a Uganda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin tsaunuka masu fitattun wuta a Uganda
jerin maƙaloli na Wikimedia

Jerin duk tsaunuka a Uganda 

Wannan sune jerin tsaunuka masu aiki da wadanda ba su da wuta a Uganda.

Sunan Hawan sama Wurin da yake Fashewar karshe
mita ƙafafun Ma'auni
Bufumbira 2440 8005 1°14′S 29°43′E / 1.23°S 29.72°E / -1.23; 29.72 Holocene
Filin Bunyaruguru 1554 5098 0°12′S 30°05′E / 0.20°S 30.08°E / -0.20; 30.08 Holocene
Dutsen Elgon 4321 14,178 1°08′N 34°34′E / 1.13°N 34.56°E / 1.13; 34.56
Filin Fort Portal 1524 5000 0°42′N 30°15′E / 0.70°N 30.25°E / 0.70; 30.25 Holocene
Dutsen Katunga 1707 5600 0°28′S 30°11′E / 0.47°S 30.18°E / -0.47; 30.18 Holocene
Filin Katwe-Kikorongo 1067 3501 0°05′S 29°55′E / 0.08°S 29.92°E / -0.08; 29.92 Holocene
Filin Kyatwa Volcanic 1430 4692 0°27′N 30°15′E / 0.45°N 30.25°E / 0.45; 30.25 Holocene
Dutsen Muhavura 4127 13,450 1°23′S 29°40′E / 1.38°S 29.67°E / -1.38; 29.67 Holocene