Jump to content

Jerin yawan habakar mutane a jahohin Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Taswirar mai nuna yawan mutanen Najeriya
Taswira mai nuna yawan mutanen Najeriya

Wannan teburin yana nuna yawan mutane a jahohin Najeriya 36 da manyan biranensu.[1]

Matsayi Jiha Mutane
1 Kano 9,401,288
2 Lagos 9,113,605
3 Kaduna 6,113,503
4 Katsina 5,801,584
5 Oyo 5,580,894
6 Rivers 5,198,605
7 Bauchi 4,653,066
8 Jigawa 4,361,002
9 Binuwai 4,253,641
10 Anambra 4,177,828
11 Borno 4,171,104
12 Delta 4,112,445
13 Neja 3,954,772
14 Imo 3,927,563
15 Akwa Ibom 3,178,950
16 Ogun 3,751,140
17 Sokoto 3,702,676
18 Ondo 3,460,877
19 Osun 3,416,959
20 Kogi 3,314,043
21 Zamfara 3,278,873
22 Enugu 3,267,837
23 Kebbi 3,256,541
24 Edo 3,233,366
25 Plateau 3,206,531
26 Adamawa 3,178,950
27 Cross River 2,892,988
28 Abiya 2,845,380
29 Ekiti 2,398,957
30 Kwara 2,365,353
31 Gombe 2,365,040
32 Yobe 2,321,339
33 Taraba 2,294,800
34 Ebonyi 2,176,947
35 Nasarawa 1,869,377
36 Bayelsa 1,704,515
Abuja 1,405,201

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Population by State and Sex. population.gov.ng