Jese Okey-Joe Onuakalusi
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Jese Okey-Joe Onuakalusi ɗan siyasan Najeriya ne, lauya kuma ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazabar tarayya ta Oshodi-Isolo I a jihar Legas . [1] [2]
Onuakalusi ya fafata ne a ƙarƙashin jam'iyar (LP) jam’iyyar Labour inda ya doke Ganiyu Johnson na jam’iyyar APC da ƙuri’u 29,386 da kuri’u 16,650. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Appeal Court Upholds LP Onuakalusi's Election in Oshodi-Isolo Federal Constituency – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-10.
- ↑ Nwafor (2023-09-06). "LP celebrates as Tribunal upholds Fed House members election in Lagos". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-10.
- ↑ Oyero, Kayode (2023-09-04). "Oshodi Constituency: Tribunal Upholds LP's Onuakalusi, Dismisses APC's Petition". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2024-12-10.