Jessie van Hallen
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1902 |
| Mutuwa | 1983 |
| Karatu | |
| Makaranta |
Burslem School of Art (en) |
| Sana'a | |
Jessie Elaine Hallen (wadda aka haifa a Brooke; 1902–1983), wacce aka fi sani da Jessie Van Hallen, ƙwararriyar mai gyaran yumbu ce 'yar Birtaniya wadda ta yi aiki da George Wade tsakanin 1930 da 1940. An haife ta a Wolstanton, Stoke-on-Trent, kuma ta halarci Makarantar Fasaha ta Burslem . An san ta da siffofi masu ban sha'awa, kamar su gnomes na lambu, furanni, dabbobi da mata. [1] Farkon Yaƙin Duniya na Biyu ya rage samar da irin waɗannan kayan don fifita waɗanda suka dace da yaƙin. [2] [3]
An sanya wa wani zauren Jami'ar Staffordshire suna saboda ita.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Wade Collectables". 22 January 2017.
- ↑ "BBC - Stoke and Staffordshire Local History - Wades".
- ↑ "George Wade and Son Ltd".