Jump to content

Jibril Falgore

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jibril Falgore
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Jibril Ismail Falgore ɗan siyasan Najeriya ne wanda ke wakiltar mazabar Rogo a Majalisar Dokokin Jihar Kano kuma a halin yanzu yana aiki a matsayin Kakakin Majalisar Dokoki.[1][2]

  1. "Falgore Emerges Speaker of Kano House of Assembly – THISDAYLIVE". THISDAYLIVE (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.
  2. Oluwafemi, Ayodele (2023-06-13). "NNPP's Falgore elected speaker of Kano house of assembly". TheCable (in Turanci). Retrieved 2025-01-07.