Jibuti (ƙasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Jibuti (kasa))
Jump to navigation Jump to search
Jamhuriyar Jibuti
Flag of Djibouti.svg Emblem of Djibouti.svg
LocationDjibouti.png
yaren kasa Larabci, Faransanci
baban birne Jibuti
shugaban kasa Ismaïl Omar Guelleh
fadin kasa 23 200 km2
yawan mutane kasar 846 687
wurin zaman mutane 37.2 h./km2
samun inci kasa daga Faransa

27 Yuni 1977
kudin kasa Faranc Jibuti (DJF)
kudin da yake shiga kasa a shekara 2,800 miliyoni dollar na Tarayyar Amurka
kudin da kuwane mutun yake samu a shekara 2,045 dollar na Tarayyar Amurka
banbancin lukaci +3UTC
rane +3UTC
ISO-3166 (Yanar gizo) .DJ
lambar wayar taraho ta kasa da kasa 224

Jibuti ko Jamhuriyar Jibuti (da Faransanci: Djibouti ko République de Djibouti; da Larabci: جيبوتي koجمهورية جيبوتي), ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Jibuti tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 23,200. Jibuti tana da yawan jama'a 846,687, bisa ga jimillar 2016. Jibuti tana da iyaka da Eritrea, da Ethiopia kuma da Somaliya. Babban birnin Jibuti, Jibuti ne. Shugaban ƙasar Jibuti Ismaïl Omar Guelleh (lafazi: /Ismail Omar Gelle/) ne.

Gine ta samu yancin kanta a shekara ta 1977, daga Faransa.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe