Jide Kosoko
Jide Kosoko | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Babajide Kosoko |
Haihuwa | Najeriya, 12 ga Janairu, 1954 (70 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Henrietta Kosoko |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Yaba College of Technology |
Matakin karatu | Bachelor in Business Administration (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, brand ambassador (en) , darakta da film screenwriter (en) |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm1367313 |
Jide Kosoko (an haife shi a 12 ga Janairun shekarar 1954) ya kasance dan Najeriya mai shiri da tsara fina-finai.[1][2][3][4]
Farkon rayuwa da karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Janairu 12, 1954 a Lagos daga gidan sarautar Kosoko dake a Lagos Island. Ya karanta business administration a Yaba College of Technology.[5] Ya fara aikin shirin fim a 1964 a television production Makanjuola. Ya kuma fito a shirye-shiryen Nollywood acikin turanci da yarbanci.[6]
Matashi Kosoko ya girma ne a Ebute Metta Kuma ya samu shahara neda Hubert Ogunde da tafiyar sa zuwa shirin fim, sanda suka hadu [7][8] played a character called Alabi.[9] Kosoko ya cigaba da shirin fim tare da Kungiyar Awada Kerikeri wanda ya kunshi Sunday Omobolanle, Lanre Hassan da Oga Bello,[10] Kuma yana karbar baki a shirye-shiryen telebijin na, New Masquerade.[11] In 1972, he formed his own group theatre troupe.[10]
Yana shiryawa da rubuta fina-finan sa na kansa, kamar Ogun Ahoyaya.[12] Kosoko ya fara fitowa a lokacin da aka fara nuna shirye-shiryen a vidiyo, da shirya fim din sa n'a kansa, Asiri n la a 1992, tare da Asewo to re Mecca[9] da Tunde Kelani's Ti Oluwa Ni'Le part 2.
Rayuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]Kosoko nada aure da mata biyu; Karimat da Henrietta[5] with children and grandchildren.[2]
Shine mahaifin shahararrun yan'fim din nan, sune; Bidemi, Shola, Temilade, Tunji, Muyiwa, Tunde kosoko
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]- Nkan La (1992)
- Oro Nla (1993)
- Out of Luck
- The Department (2015)[13]
- Gidi Up (2014) (TV Series)
- Doctor Bello (2013)
- The Meeting (2012)
- Last Flight to Abuja (2012)
- I'll Take My Chances (2011)
- The Figurine (2009)
- Jenifa
- The Royal Hibiscus Hotel
- King of Boys (2018)
- Kasala
- Merrymen (2019)
- Bling Lagosians (2019)
- Love is war (2019)
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "How I survived car crash – Jide Kosoko". punchng.com. Archived from the original on 2 August 2014. Retrieved 12 August 2014.
- ↑ 2.0 2.1 "I would have been disappointed if none of my children became an actor – Jide Kosoko". punchng.com. Archived from the original on 12 August 2014. Retrieved 12 August 2014.
- ↑ "Jide Kosoko reveals he has diabetes". dailypost.ng. Retrieved 12 August 2014.
- ↑ "My life as Jide Kosoko's daughter—Abidemi Kosoko". tribune.com.ng. Archived from the original on 13 August 2014. Retrieved 12 August 2014.
- ↑ 5.0 5.1 Yetunde Bamidele. "Nollywood Actor, Jide Kosoko talks about life at the age of 60". Naij. Retrieved February 24, 2015.
- ↑ "Jide Kosoko: A true actor at 60". Daily Independent. January 18, 2014. Archived from the original on February 25, 2015. Retrieved February 24, 2015.
- ↑ "I Got The Beating Of My Life After My First Performance – Jide Kosoko • Channels Television" (in Turanci). Retrieved 2018-07-04.
- ↑ PM NEWS Nigeria (in Turanci). 2014-02-11.
- ↑ 9.0 9.1 Duru, Anthonia (2015-07-23). "Nigeria: Jide Kosoko - Thespian With Panache". Daily Independent (Lagos). Retrieved 2018-07-04.
- ↑ 10.0 10.1 "How Ogunde inspired me into acting – Veteran actor Jide Kosoko - The Nation Nigeria". The Nation Nigeria (in Turanci). 2016-03-05. Retrieved 2018-07-04.
- ↑ Abraham, Anthony Ada (2016-02-22). "Nigeria: I Will Bring Back the New Masquerade - Chief Zebrudaya". Leadership (Abuja). Retrieved 2018-07-04.
- ↑ "I AM A PRINCE, BUT I WON'T BE OBA â€" JIDE KOSOKO". Nigerian Voice (in Turanci). Retrieved 2018-07-04.
- ↑ "'The Department' Watch Osas Ighodaro, OC Ukeje, Majid Michel in trailer". Pulse Nigeria. Chidumga Izuzu. Retrieved 16 January 2015.
Hadin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Jide Kosoko on IMDb