Jump to content

Jihadiyar Sahib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Jihadiyar Sahib (Pashto) memba ne na kungiyar 'yan ta'adda ta Taliban ta Afghanistan wanda a halin yanzu mataimakin gwamna lardin Farah ne, tun daga ranar 7 ga Nuwamba 2021.[1]

  1. "د نږدې شلو ولایاتو لپاره نوي والیان او امنیې قوماندانان وټاکل شو". Archived from the original on 2021-11-07.