Kwara (jiha)
Jihar Kwara Sunan barkwancin jiha: Jihar jituwa. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harshe | Yarbanci, Turanci, Nupawa, Fulani | |
Gwamna | AbdulRahman AbdurRazaq (APC) | |
An ƙirkiro ta | 1967 | |
Baban birnin jiha | Ilorin | |
Iyaka | 36,825 km² | |
Mutunci 2006 (ƙidayar yawan jama'a) |
2,365,353 | |
ISO 3166-2 | NG-KW |
Jihar Kwara jiha ce dake a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 36,825 da yawan jama’a kimanin milyan biyu da dubu dari uku da sittin da biyar da dari uku da hamsin da uku (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin jihar itace Ilorin. Abdurrahman Abdurrazaq shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2019 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Peter Sara Kisira. Dattijan jihar su ne: Bukola Saraki, Mohammed Shaaba Lafiagi da Rafiu Ibrahim, Olusola Saraki.
Jihar Kwara tana da iyaka da misalin jihohi biyar, su ne: Nijar, Kogi, Ekiti, Oyo kuma da Osun.
Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]
Jihar Kwara nada adadin Kananan Hukumomi guda goma sha shida (16). Sune:
- Asa
- Baruten
- Edu
- Ekiti
- Ifelodun
- Ilorin ta Gabas
- Ilorin ta Kudu
- Ilorin ta Yamma
- Irepodun
- Isin
- Kaiama
- Moro
- Offa
- Oke Ero
- Oyun
- Pategi
Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |