Jim Wiwa
Appearance
(an turo daga Jim wiwa)
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Bane (en) |
| ƙasa | Najeriya |
| Ƙabila | Mutanen Ogoni |
| Mutuwa |
Bane (en) |
| Ƴan uwa | |
| Yara | |
| Sana'a | |
| Sana'a |
tafinta da traditional leader or chief (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Chief Jim Beeson Wiwa (1904 – 1 April 2005) ya kasance shugaba na yammacin nijeriya sannan kuma ya kasance chairman an haifeshi a bane a jahar river sannan babanshi ya kasance mai dukiya a yan kinsu kakanshi kuma ya kasance dan jarida.