Jump to content

Jirgin ƙasa na Tri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jirgin ƙasa na Tri
commuter rail line (en) Fassara da commuter rail network (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Q114729661 Fassara
Ƙasa Tarayyar Amurka
Mamallaki South Florida Regional Transportation Authority (en) Fassara
SRGB color hex triplet (en) Fassara 4682B4
Ma'aikaci Transdev S.A. (mul) Fassara
Date of official opening (en) Fassara 1 ga Janairu, 1989
Terminus Miami Intermodal Center (en) Fassara da Mangonia Park (en) Fassara
Shafin yanar gizo tri-rail.com
KML file (en) Fassara Template:Attached KML/Tri-Rail (en) Fassara
Route diagram template (en) Fassara Template:Tri-Rail (en) Fassara
State of use (en) Fassara in use (en) Fassara
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaFlorida
Metropolitan statistical area (en) FassaraMiami metropolitan area (en) Fassara

Tri-Rail (alama mai rahoto )shi sabis ne na jirgin ƙasa wanda ke haɗa Miami, Fort Lauderdale da West Palm Beach a Florida, Amurka. Shi Tri prefix sunane da yake nufin yankuna uku da hanyar jirgin ƙasa ke aiki: Palm Beach, Broward, da Miami-Dade . [1] Hukumar Kula da Sufuri ta Yankin Kudancin Florida (SFRTA) ce ke gudanar da Tri-Rail tare da tsohon sashin sufuri na CSX; [2] yanzu layin mallakar DOT ne na Florida.[3] Tsarin mai tsawon kilomita 80.0 (kilomita 128.7) dari da ishirin da takwas da digo bakwai yana da tashoshin goma sha tara 19 a bakin tekun Kudu maso gabashin Florida, yana haɗi kai tsaye zuwa Amtrak a tashoshi da yawa, zuwa Metrorail a tashar Metrorain Transfer, Tashar Filin jirgin saman Miami, da MiamiCentral, da kuma Brightline a MiamiCentral.

A cikin Samfuri:American transit ridership, layin yana da fasinjoji Samfuri:American transit ridership, ko kusan Samfuri:American transit ridership a kowace mako kamar yadda na kwata na biyu na 2025.

An gabatar da layin Tri-Rail na biyu a kan hanyar jirgin kasa ta Gabashin Florida, wanda ake kira da"Coastal Link". Layin zai yi aiki tsakanin Tashar Toney Penna a Jupiter da MiamiCentral a Downtown Miami, kuma ya kara sabis na jirgin ƙasa tsakanin yankunan birane tsakanin West Palm Beach da Miami. Haɗawa tare da layin Tri-Rail na yanzu, wannan fadada tsarin Tri-Rais an kiyasta yana da fasinjojin fasinjoji na yau da kullun kusan dubu 30,000; ko kusan fasinjoji miliyan 9 a kowace shekara, ya ninka yawan fasinjojin Tri-Rails na yanzu.

  1. "Tri-Rail Train Schedule". 9 July 1997. Archived from the original on 9 July 1997. Retrieved 8 November 2021.
  2. "MI-Miami Sub – The RadioReference Wiki". wiki.radioreference.com (in Turanci). Retrieved 2020-05-22.
  3. Downing, R.R. (January 1, 2005). "CSX Transportation|Jacksonville Division Timetable No. 4" (PDF). multimodalways.org. Retrieved 2020-05-22.