Joana Nnazua Kolo
Joana Nnazua Kolo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kwara, 1993 (30/31 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Jihar Kwara |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da humanitarian (en) |
Joana Nnazua Kolo (an haife ta a shekara ta 1993) ta kuma kasan ce mai aikin jin kai ce kuma ƙaramar kwamishinan matasa da ci gaban wasanni a jihar Kwara.[1][2][3] A lokacin tana da shekaru 26, an yi imanin ita ce mafi karancin kwamishiniya a tarihin Najeriya. Ta yi digirin digirgir a shekarar 2018 a fannin Kimiyyar Laburare na Jami’ar Jihar Kwara, Jihar Kwara.[4][5][6]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An zaɓi Joana Nnazua makonni biyu kafin kammala shirinta na masu yi wa kasa hidima (NYSC) a farkon watan Oktoban 2019, a jihar Jigawa, inda ta koyar a Makarantar Sakandare ta Model Boarding Junior.[4][7]
Mata 100
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2020, Jaridar Guardian ta saka sunan Joana a matsayin ɗaya daga cikin "Manyan Mata 100 da suka Shahara", ta hanyar ayyukan jin ƙai, da cigaban al`umma da bayar da shawarwari don samun kyakkyawan shugabanci a matsayin ƙaramar kwamishiniya a Najeriya.[8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "26 Years Old Others Tip as Commissioners in Kwara State". TheNationOnlineNG. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "Abulrazaq and His 26 year old Commissioner". PMNewsNigeria. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "26 year old Joana Nnazua Kolo Appointed as Commissioner in Kwara". TheCableNG. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ 4.0 4.1 "26 year old Joana Kolo Appointed as Kwara State Youth Sports Commissioner". PunchNG. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "26 year old four other women make kwaras first cabinet". VanguardNGR. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "Joana Nnazua Kolo: Who be di 26 year old NYSC member wey make Kwara Commissioner nominee list". BBC Pidgin. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "26-year-old Joana Kolo appointed as Kwara youth commissioner". TodayNG. Archived from the original on December 15, 2019. Retrieved November 7, 2020.
- ↑ "100 Most Inspiring Women in Nigeria 2020". GuardianNG. Retrieved November 7, 2020.