Jump to content

Job Amupanda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Job Amupanda
Rayuwa
Haihuwa 28 ga Augusta, 1987 (38 shekaru)
ƙasa Namibiya
Karatu
Makaranta Jami'ar Stellenbosch
University of Namibia (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Employers University of Namibia (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa SWAPO
Affirmative Repositioning (en) Fassara

Job Shipululo Amupanda (an haife shi a ranar 28 ga watan Agusta 1987 a Omaalala, yankin Oshana) ɗan gwagwarmayar Namibiya ne, farfesa, kuma ɗan siyasa wanda ya yi aiki a matsayin Magajin Garin Windhoek, a ofis daga ranar 2 ga watan Disamba 2020 zuwa ranar 1 ga watan Disamba 2021. Ya kasance babban farfesa a Jami'ar Namibia kafin ya kafa kungiyar Afirmative Repositioning Movement, wani yunkuri da masu gwagwarmayar matasa masu tsattsauran ra'ayi na SWAPO Party Youth League suka kafa a watan Nuwamba 2014.[1][2][3][4][5] [6]

  1. https://neweralive.com.na/posts/amupanda-not-scared-after-office-break-in[permanent dead link] | Amupanda ‘not scared’ after office break-in - New Era Live
  2. https://allafrica.com/stories/201810090300.html | Namibia: Amupanda Approaches High Court Over Rental Control - allAfrica.com
  3. "- The Namibian".
  4. https://www.nbc.na/news/ar-movement-ready-defend-nauyoma-court-job-amupanda.20365 Archived 2019-02-03 at the Wayback Machine | AR movement is ready to defend Nauyoma against the charges- Job Amupanda | | Namibian Broadcasting Corporation
  5. https://www.namibiansun.com/news/ngurare-amupanda-to-register-economic-liberation-fighters2018-04-01 | Namibian Sun
  6. "- The Namibian".