Jump to content

Joe Chalmers

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joe Chalmers
Rayuwa
Haihuwa Glasgow, 3 ga Janairu, 1994 (32 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Trinity High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Scotland national under-16 football team (en) Fassara2009-201061
  Scotland national under-17 football team (en) Fassara2010-2011151
  Scotland national under-19 football team (en) Fassara2012-201362
  Scotland national under-20 football team (en) Fassara2012-201210
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Celtic2012-201520
Falkirk F.C. (en) Fassara2014-2014110
  Scotland national under-21 football team (en) Fassara2014-201410
  Motherwell F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
full-back (en) Fassara

Joseph Chalmers (An haife shi ranar 3 ga watan Janairun, 1994) [1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Scotland wanda ke taka leda a matsayin hagu ko kuma dan wasan tsakiya na Inverness Caledonian Thistle. Ya taba buga wa Celtic, Falkirk, Motherwell, Ross County, Ayr United da kuma Dunfermline Athletic wasa.

  1. "Joe Chalmers". BBC Sport. BBC. Archived from the original on 23 November 2011. Retrieved 25 August 2012.