Jump to content

Joe Newell

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Joe Newell
Rayuwa
Haihuwa Tamworth (en) Fassara, 15 ga Maris, 1993 (32 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Peterborough United F.C. (en) Fassara2011-2015943
St Albans City F.C. (en) Fassara2011-201120
Rotherham United F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Tsayi 180 cm

Joseph Peter Newell (an haife shi ranar 15 ga watan Maris, 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda yake buga wa kulob din Hibernian na Scottish Premier a matsayin dan wasan tsakiya, inda yake kyaftin kuma dan wasan da yafi daɗewa a yanzu, bayan ya sanya hannu a kulob din a shekarar 2019. Newell ya taba buga wa Peterborough United, St Albans City da kuma Rotherham United wasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.