Joe Wilson (British politician)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: North Wales (en) ![]() Election: 1994 European Parliament election (en) ![]()
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: North Wales (en) ![]() Election: 1989 European Parliament election (en) ![]() | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa |
Birkenhead (en) ![]() | ||||
ƙasa | Birtaniya | ||||
Harshen uwa | Turanci | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Wales (en) ![]() | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Malami | ||||
Wurin aiki |
Strasbourg, City of Brussels (en) ![]() ![]() | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa |
Labour Party (en) ![]() |
Anthony Joseph Wilson (an haife shi ranar 6 ga watan Yuli, 1937). ɗan siyasa ne na Biritaniya wanda ya yi aiki a matsayin dan Majalisar Turai.
Farkon Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]
An haifi Wilson a ranar 6 ga watan Yuli 1937 a Birkenhead.
Aiki da Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]
ya yi karatu a jamiarLoughborough College University na Wales. Ya zama malami, sannan ya ɗauki lokaci a matsayin manaja kuma lecturer.
Ya zama cikakken ɗan Jam'iyyar Labour, yana aiki a Majalisar gundumar Wrexham, kuma yana shugabantar Wrexham Trades Council. A babban zaɓe na 1983, bai yi nasara ba a Montgomeryshire.[1]
Zaɓe[gyara sashe | gyara masomin]
A zaben Majalisar Tarayyar Turai na 1989, an zabi Wilson don wakiltar Arewacin Wales, kuma ya shafe lokaci a matsayin mai magana da yawun Jam'iyyar Labour a Majalisar Turai kan harkokin noma da karkara. Ya sauka a 1999.[2]
Mataimaki[gyara sashe | gyara masomin]
- Mataimakin Shugaban, Wakilin dangantaka da kasar Canada (1992-1994)
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ BBC-Vacher's Biographical Guide 1996. London: BBC Political Research Unit and Vacher's Publications. 1996. pp. 6–45. ISBN0951520857.
- ↑ "Anthony Joseph (Joe) WILSON". europa.eu.