Jump to content

John-Joe O'Toole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
John-Joe O'Toole
Rayuwa
Cikakken suna John Joseph O'Toole
Haihuwa Harrow (en) Fassara, 30 Satumba 1988 (37 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Republic of Ireland national under-21 football team (en) Fassara2007-201151
Wealdstone F.C. (en) Fassara2007-200793
Watford F.C. (en) Fassara2007-20105710
Colchester United F.C. (en) Fassara2009-2009171
Sheffield United F.C. (en) Fassara2009-200991
Colchester United F.C. (en) Fassara2010-2013551
  Bristol Rovers F.C. (en) Fassara2013-20144113
  Bristol Rovers F.C. (en) Fassara2013-2013183
Northampton Town F.C. (en) Fassara2014-
Southend United F.C. (en) Fassara2014-201420
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 82 kg
Tsayi 188 cm

John Joseph O'Toole (an haife shi ranar 30 ga watan Satumba, 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na kungiyar AFC Wimbledon. Ya kasance tsohon dan kasar Ireland na kasa da shekaru 21.