John Ben Kalio
Appearance
22 ga Augusta, 1996 - ga Augusta, 1998 ← Dabo Aliyu - Musa Mohammed (Dan Siyasa) → | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Kyaftin ne a rukuni (mai ritaya) John Ibiwari Ben Kalio ya kasance Mai Gudanarwa na Jihar Yobe daga watan Agustan 1996 zuwa watan Agustan 1998 a lokacin mulkin soja na Janar Sani Abacha . [1] A watan Oktoba na shekarar 1997, a gidan talabijin na Jihar Yobe ya watsa shirin minti 45 game da nasarorin wanda ya riga shi, Kwamandan 'yan sanda Dabo Aliyu . A cewar Media me Suna Rights Agenda, Kalio ya ba da umarnin kama ma'aikata takwas da ke aiki a Wanan tashar, wanda aka rufe, kuma ya kai su ofishinsa inda aka doke su. Har ila yau a matsayin Gwamnan soja, ya saka hannun jari a aikin gona na inji, ya kara samun ilimi da kiwon lafiya a matakin karkara kuma ya bi shirye-shiryen zamantakewa masu yawa ga matalauta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nigerian States". WorldStatesmen. Retrieved 2010-05-07.
- ↑ "Attacks On The Media In October 1997". Media Rights Agenda. Archived from the original on 2011-07-23. Retrieved 2010-05-07.