John Kadiya
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Mutuwa | 1997 | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
John Jatau Kadiya ɗan siyasan Najeriya ne, shugaba kuma tsohon minista. Ya kasance dan takarar sanata a zaben Sanatan Filato ta Arewa a shekarar 1979, sannan kuma dan takarar gwamna a zaben jihar Filato na 1983, mai wakiltar jam’iyyar Najeriya ta kasa[1]. Ya kasance ministan sufurin jiragen sama kuma ministan babban birnin tarayya tsakanin 1979 zuwa 1983.[2] An tsare shi a karkashin Gwamnatin Janar Buhari a 1984 kuma ba a sake shi ba sai a shekarar 1985, lokacin da aka kafa sabuwar gwamnati. Shi dan jihar Filato ne.
Ya yi fice a zamanin mulkin Shehu Shagari. John Kadiya ya rasu a ranar 5 ga Janairu, 1997.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Bello, Emmanuel G.; Ajibola (SAN), Prince Bola A. (2023-07-17). Essays in Honour of Judge Taslim Olawale Elias: Volume I Contemporary International Law and Human Rights / Volume II African Law and Comparative Public Law. Martinus Nijhoff Publishers. p. 784. ISBN 978-90-04-63784-9.
- ↑ Africa Research Bulletin. Blackwell. 1982. p. 6618.