Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
John Mahama
24 ga Yuli, 2012 - 7 ga Janairu, 2017 ← John Atta Mills - Nana Akufo-Addo → 7 ga Janairu, 2009 - 24 ga Yuli, 2012 ← Aliu Mahama - Kwesi Amissah-Arthur (en) → 7 ga Janairu, 2005 - 6 ga Janairu, 2009 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 2004 Ghanaian general election (en) 7 ga Janairu, 2001 - 6 ga Janairu, 2005 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 2000 Ghanaian general election (en) 1998 - 2001 7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 1996 Ghanaian general election (en) Rayuwa Cikakken suna
John Dramani Mahama Haihuwa
Ghana , 29 Nuwamba, 1958 (64 shekaru) ƙasa
Ghana Harshen uwa
Gonja (en) Ƴan uwa Abokiyar zama
Lordina Mahama (en) Ahali
Ibrahim Mahama (ɗan kasuwa) Karatu Makaranta
University of Ghana (en) 1981) Bachelor of Arts (en) : study of history (en) Achimota School (en) Ghana Senior High School (en) Matakin karatu
Doctor of Sciences (en) Harsuna
Turanci Gonja (en) Sana'a Sana'a
ɗan siyasa , historian (en) , civil servant (en) , marubuci da international forum participant (en)
Wurin aiki
Accra Kyaututtuka
Imani Addini
Kiristanci Jam'iyar siyasa
National Democratic Congress (en)
johnmahama.org
John Dramani Mahama ( /m ə h ɑː m ə / ; haife 29 Nuwamban shekarar 1958) [1] dan siyasan Ghana ne wanda ya zama shugaban ƙasar Ghana a watan Yulin shekarar 2012. Ya karbi mulki ne bayan mutuwar John Atta Mills, shugaban kasa a lokacin. [2]
A shekarar 2020, Mahama bai sake samun nasarar yin takarar shugaban ƙasa ba amma ya sha kaye a hannun shugaba mai ci Nana Akufo-Addo .
↑ BBC News - Ghana election: John Mahama declared winner
↑ Biography of John Dramani Mahama | John Dramani Mahama