John Onaiyekan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
John Onaiyekan
His Eminence John Cardinal Onaiekan.JPG
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
sunaJohn Gyara
lokacin haihuwa29 ga Janairu, 1944 Gyara
wurin haihuwaKabba Gyara
sana'auniversity teacher, Catholic priest Gyara
muƙamin da ya riƙearchbishop, Catholic bishop, cardinal Gyara
makarantaPontifical Urbaniana University Gyara
ƙabilaYoruba people . Gyara
addiniCocin katolika Gyara
consecratorJohn Paul na Biyu, Eduardo Martínez Somalo Gyara
participant of2013 papal conclave Gyara

John Onaiyekan, an haife shi a ranar 29 ga watan Janairu a shekara ta 1944, a garin Kabba wanda ayanzu tana jihar Kogi, daga iyayensa Bartholomew da Joann Onaiyekan. Yayi makarantar St. Mary's Catholic School dake garin Kabba daga shekara ta 1949 zuwa 1956, sannan kuma yaje Mount St. Michael's Secondary School dake Aliade, jihar Benue, daga shekara ta 1957 zuwa 1962, da kuma St. Peter & Paul Major Seminary in Bodija, Ibadan, a shekara ta 1963 zuwa 1965. Ya kammala karatun addininsa a kasar Rome a shekara ta 1969 kuma aka jagoranta shi a matsayin priest a 3 ga watan Augusta wannan shekara daga Auguste Delisle na garin Ilorin. Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, firimiya Arewacin Nijeriya yabashi tallafin zuwa karatu a kasar waje.

Onaiyekan ya koyar a makarantar St. Kizito's College, Isanlu, a shekara ta 1969. Yazama rector of St. Clement Junior Seminary dake Lokoja a shekara ta 1971. Ya kuma zama Rector a makarantar Ss. Peter & Paul a shekara ta 1977.