Jump to content

Jonathan Forte

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jonathan Forte
Rayuwa
Cikakken suna Jonathan Ronald James Forte
Haihuwa Sheffield, 25 ga Yuli, 1986 (39 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-16 association football team (en) Fassara2001-200280
  England national under-17 association football team (en) Fassara2002-200330
Sheffield United F.C. (en) Fassara2003-2007301
  England national under-18 association football team (en) Fassara2004-200410
Doncaster Rovers F.C. (en) Fassara2005-200584
Doncaster Rovers F.C. (en) Fassara2006-2007415
Rotherham United F.C. (en) Fassara2006-2006114
Scunthorpe United F.C. (en) Fassara2007-2011989
  Barbados men's national football team (en) Fassara2008-200820
Notts County F.C. (en) Fassara2008-200844
Notts County F.C. (en) Fassara2009-2009144
Preston North End F.C. (en) Fassara2011-201130
Southampton F.C. (en) Fassara2011-2014112
Crawley Town F.C. (en) Fassara2012-2012123
Notts County F.C. (en) Fassara2012-2012105
Sheffield United F.C. (en) Fassara2013-2013121
Oldham Athletic A.F.C. (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Nauyi 77 kg
Tsayi 183 cm

Jonathan Ronald James Forte (an haife shi ranar 25 ga watan Yuli, 1986) tsohon dan wasan kwallon kafa ne wanda yake taka leda a matsayin dan wasan gaba.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Sheffield,ya wakilci Barbados a matakin kasa da kasa.Kwangilar sana'a ta farko ta Forte ta zo ne tare da kulob din garin Sheffield United kafin ya koma Scunthorpe United a shekarar 2007.Bayan shekaru hudu,sai ya sanya hannu a Southampton a shekarar 2011.A lokacin aikinsa Forte ya kuma shafe lokaci a aro a Doncaster Rovers, Rotherham United, Notts County, Preston North End da Crawley Town.