Jump to content

Jordan Clarke (footballer)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jordan Clarke (footballer)
Rayuwa
Haihuwa Coventry (en) Fassara, 19 Nuwamba, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Coundon Court (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Coventry City F.C. (en) Fassara2008-20151254
  England national under-19 association football team (en) Fassara2009-200940
  England national under-20 association football team (en) Fassara2011-201110
Yeovil Town F.C. (en) Fassara2014-201552
Scunthorpe United F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Jordan Lee Clarke (an haife shi ranar 19 ga watan Nuwamba, 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda kulob dinsa na ƙarshe shine Oldham Athletic. A halin yanzu shine wakilin kyauta ne.