Jordan Ifueko
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Southern California (en) |
| ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka |
| Karatu | |
| Makaranta |
George Fox University (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci |
| Wurin aiki | Los Angeles |
| Muhimman ayyuka |
Raybearer (en) |
| Ayyanawa daga |
gani
|
| Artistic movement |
fantasy (en) |
| jordanifueko.com | |

Jordan Ifueko (an Haifetane a watan Agusta 16, 1993) ita marubuciyar kasar amuruka da najeriya ce na fantasy kuma matashin almara . An fi saninta da littafinta na Raybearer, wanda ya zama mafi kyawun siyarwar a New York Times, da kuma abin da ya biyo baya, Mai Ceto . Har ila yau, ta rubuta gajerun labarai, waɗanda aka buga a cikin Strange Horizons .
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Jordan Ifuekone a Kudancin California ga iyayensu biyu 'yan Najeriya da suka yi hijira zuwa Amurka; mahaifiyarta ta fito daga kabilar Yarbawan ne yayin da mahaifinta yafito ne daga kabilar Bini . Ifueko ta bayyana cewa ta girma tana sauraron tatsuniyoyi na Afirka ta Yamma wadanda mahaifiyarta ke ba da labari. [1] Iyayenta ne suka yi mata makaranta a gida kuma ta halarci Jami'ar George Fox a Oregon . Ta yi aure kuma tana zaune a Atlanta tare da danginta.
- Raybearer, Littattafan Amulet (2020)
- Mai Ceto, Littattafan Amulet (2021)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Cite error: Invalid
<ref>tag; no text was provided for refs named:0