Jump to content

José Carlos Abreu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
José Carlos Abreu
Rayuwa
Haihuwa Guimarães (mul) Fassara, 14 Nuwamba, 1954 (71 shekaru)
ƙasa Portugal
Harshen uwa Portuguese language
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Vitória S.C. (en) Fassara1972-198328034
  Portugal men's national football team (en) Fassara1982-198230
Portimonense S.C. (en) Fassara1983-1985321
G.D. Chaves (en) Fassara1985-198610
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

José Carlos Gonçalves Abreu (an haife shi a ranar 14 ga watan Nuwamba shekarar 1954 a Guimarães) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Portugal, wanda ya taka leda a matsayin dan wasan tsakiya .

Abreu ya ci kwallaye 3 a gasar tawagar kasar Portugal.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • José Carlos Abreua ForaDeJogo (an adana shi)
  • José Carlos Abreu at National-Football-Teams.com