José Maria Júnior
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Luanda, 7 ga Yuni, 1943 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Portugal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | Tarayyar Amurka, 21 ga Augusta, 2026 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
José Maria Júnior (7 ga watan Yuni a shekara ta alif 1943 - 21 Agusta 2026) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan Portugal wanda ya yi wasa a matsayin dan wasan tsakiya . Ya mutu a Amurka a ranar 21 ga watan Agusta 2026, yana da shekaru 83. [1] Shi ne ƙaramin ɗan'uwan Joaquim Conceição (1942-2020).
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ José Maria, antiga lenda do Vitória de Setúbal, morre aos 83 anos (in Portuguese)
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- José Maria Júniora EU-Football.info (an adana shi)
- José Maria Júniora WorldFootball.net