Jump to content

José Perácio

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
José Perácio
Rayuwa
Haihuwa Nova Lima (en) Fassara, 2 Nuwamba, 1917
ƙasa Brazil
Mutuwa Rio de Janeiro, 10 ga Maris, 1977
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Brazil men's national football team (en) Fassara-
  Villa Nova Atlético Clube (en) Fassara1932-1936
  Botafogo F.R. (en) Fassara1937-1940
  Clube de Regatas do Flamengo (en) Fassara1941-194912397
Canto do Rio Foot-Ball Club (en) Fassara1950-1951
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 73 kg
Tsayi 178 cm

José Perácio Berjun, wanda aka fi sani da Perácio (2 ga watan Nuwamba 1917 a Nova Lima - 10 ga watan Maris 1977 a Rio de Janeiro) [1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil wanda ya yi wasa a matsayin ɗan wasan gaba.

A gabaki daya aikinsa (1932-1951) ya buga wa Villa Nova, Botafogo, Flamengo da Canto do Rio kuma ya lashe Gasar zakarun jihar Minas Gerais sau uku shekara ta (1933, 1934 da 1935) da kuma gasar zakarurwar jihar Rio de Janeiro sau uku (1942, shekara ta 1943 da shekarar 1944). A matakin kasa da kasa, ya halarci gasar cin Kofin Duniya na FIFA na shekarar 1938 tare da kasar Brazil, ya taimaka wa tawagarsa zuwa matsayi na uku, ya buga wasanni hudu kuma ya zira kwallaye uku.[2]

Ya kasance mai sa kai a cikin rundunar sojan kasar Brazil (FEB) a lokacin yakin duniya na biyu .

Ya mutu yana da shekaru 59.

Villa Nova
  • Gasar zakarun jihar Minas Gerais: 1933, 1934, 1935
Flamengo
  • Gasar Cin Kofin Jihar Rio de Janeiro: 1942, 1943, 1944

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • "Player bio - www.botafogopaixao.kit.net, 2004". Archived from the original on 2007-09-06. Retrieved 2017-04-28.
  • José Perácioa Sambafoot (an adana shi)
  • José PerácioFIFA competition record

Samfuri:Brazil Squad 1938 World Cup